![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Enugu, 7 ga Maris, 1970 (54 shekaru) |
ƙasa |
Najeriya Tarayyar Amurka |
Harshen uwa | Harshen Ibo |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Harshen Ibo Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | Masanin tarihi da Malami |
Employers |
Michigan State University (en) ![]() |
Nwando Achebe malama ce 'yar asalin Nijeriya da America, mai goyon bayan 'yancin mata (feminism) kuma mai koyarwa, kuma wacce taci kyautuka da dama kan tarihi.[1] Ita ake yiwa lakabi da Jack and Margaret Sweet Endowed Professor of History,[2] kuma Mataimakiyar Dean na Bambanci, Daidaituwa, da Hadawa a Kwalejin Kimiyyar Zamani a Jami'ar Michigan State University.[3] Haka kuma ita ce ta kafa Babban Edita na Jaridar Tarihin Afirka ta Yamma.[4]